IQNA - Abubuwan da ke faruwa a Siriya sun samo asali ne daga wani shiri na hadin gwiwa na Amurka da yahudawan sahyoniya
Lambar Labari: 3492365 Ranar Watsawa : 2024/12/11
Washington (IQNA) Daliban Falasdinawa uku ne suka jikkata sakamakon harbin wani da ba a san ko waye ba a jihar Vermont da ke Amurka. Wasu majiyoyin labarai sun ce wannan lamari ya haifar da kiyayya ga Falasdinawa.
Lambar Labari: 3490213 Ranar Watsawa : 2023/11/27
Tehran (IQNA) Wasu masu tsattsauran ra'ayi sun kai hari a Masallacin Imam Ali (AS) da ke Pontagros, kuma sun kona kur'ani mai tsarki tare da lalata bangon masallacin.
Lambar Labari: 3486622 Ranar Watsawa : 2021/11/29